Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar
Appearance
Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar | |
---|---|
handball federation (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1957 |
Wasa | handball (en) |
Ƙasa | Misra |
Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar ( EHF ) (Larabci: اتحاد كرة اليد المصري) ita ce hukumar gudanarwa ta ƙwallon hannu da ƙwallon hannu a bakin teku a Masar. An kafa EHF a cikin shekarar alif 1957, ta shiga Ƙungiyar ƙwallon Hannu ta Duniya a shekarar 1960 da Ƙungiyar Ƙwallon Hannu ta Afirka a shekarar 1973. EHF kuma tana da alaƙa da kwamitin Olympics na Masar. Tana da tushe a Alkahira.[1]
Gasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ƙungiyar kwallon hannu ta Masar
Ƙungiyoyin ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Kungiyar kwallon hannu ta maza ta Masar
- Kungiyar karamar wasan kwallon hannu ta maza ta Masar
- Ƙungiyar ƙwallon hannu ta matasa ta ƙasar Masar
- Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Masar
- Kungiyar karamar wasan kwallon hannu ta mata ta Masar
- Kungiyar matasan kwallon hannu ta mata ta Masar
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Profile at IHF website". ihf.info. 9 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Gidan yanar gizon hukuma
- Ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar a wurin IHF