Jump to content

Ƙungiyar Kwallon Kwando ta Morocco

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar Kwallon Kwando ta Morocco
Bayanai
Iri sports governing body (en) Fassara
Ƙasa Moroko
Tarihi
Ƙirƙira 1956
marocbasket.com
yan kwallon kwando na moroko

Kungiyar Kwando ta Masarautar Morocco ( Larabci: الجامعة الملكية المغربية لكرة السلة السلة , (FRMBB) ita ce hukumar kula da kwallon kwando a Maroko . An kafa shi a cikin alif dari Tara da hamsin da shidda 1956, wanda ke babban birnin Rabat . FRMBB cikakken memba ne na Hukumar Kwallon Kwando ta Duniya (FIBA) kuma tana daya daga cikin membobin FIBA na Afirka . Shugaban hukumar na yanzu shine Aourach Mostafa.

ofishing Moroko

Ofishin Gwamnonin Yanzu [1]

[gyara sashe | gyara masomin]
Matsayi Memba
Shugaban kasa Mustapha
mataimakin shugaba Tamditi Abdelhak
mataimakin shugaba El Medrej Neigra
Babban sakatare Baddi Brahim
Babban Mataimakin Babban Sakatare Tounsi Mohammed
Babban ma'aji Jaraf Ahmed
Babban Mataimakin Ma'ajin Abdouh Kamal
Mai ba da shawara Labib Lamyae
Mai ba da shawara Aziz Daif
Mai ba da shawara El Yamani Said
Mai ba da shawara Chemlal Hassan
Mai ba da shawara Beloubad Noureddine
Mai ba da shawara Jdaini Mostafa
Mai ba da shawara Lamdaouar Mohamed Oussama
Mai ba da shawara Froud Sellam
Filing wassan kwando na moroko
  • Mohammed Smirès
  • Mohammed Alami
  • Hamid Skalli
  • Thami Bennis
  • Mohammed Ibrahim
  • Hammouda Yousri
  • Noureddine Benabdenbi
  • khalid tajeddine
  • Khalid Taje-eddine
  1. "Comité directeur - FRMBB.COM". FRMBB.COM. 27 May 2016. Archived from the original on 24 June 2016. Retrieved 18 April 2024.