Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Morocco

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Kungiyar kwallon kwando ta maza ta Morocco
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Moroko

Tawagar kwallon kwando ta kasar Morocco tana wakiltar Morocco a gasar kwallon kwando ta kasa da kasa. Ƙungiyar ƙwallon kwando ta Masarautar Moroccan ce ke tafiyar da ƙungiyar, wanda kuma aka sani da FRMBB. Kungiyar ta fito a FIBA AfroBasket sau 20 kuma ta lashe lambar zinare a gasar 1965. A shekara ta 1968, Morocco ta zama ta biyu a matsayi na biyu wato (runners-up).

Tournament record[gyara sashe | gyara masomin]

Wasannin Olympics[gyara sashe | gyara masomin]

  • 1968 Birnin Mexico: 16th

Gasar cin kofin Afirka[gyara sashe | gyara masomin]

  • Misira 1962 : na 3
  • Maroko 1964 : na 2
  • Tunisiya 1965 : Zakaran
  • Maroko 1968 : na 2
  • Senegal 1972 : 7 ta
  • Senegal 1978 : 5 ta
  • Maroko 1980 : na 3
  • Angola 1989na 9
  • Misira 1992 : na 10
  • Algeria 1995 : Ta 6
  • Angola 1999 : ta 11
  • Maroko 2001 : Ta 6
  • Misira 2003 k ta8
  • Algeria 2005 : Ta 6
  • Angola 2007 : na 10
  • Libya 2009 : ta 12
  • Madagascar 2011ta 8
  • Cote d'Ivoire 2013 ta 8
  • Tunisiya 2015 : ta 13
  • Senegal/Tunisiya 2017 : ta 4

Wasannin Rum[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2005 Almeria: 8th

Tawaga[gyara sashe | gyara masomin]

Roster na yanzu[gyara sashe | gyara masomin]

A AfroBasket 2017:

Matsayin shugaban kocin[gyara sashe | gyara masomin]

Last rosters[gyara sashe | gyara masomin]

Tawagar Gasar Cin Kofin Afirka ta FIBA 2013. AfroBasket 2015: [3]

Shugaban masu horarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Head coaches Archived 2016-04-20 at the Wayback Machine, fiba.com, accessed 8 May 2013.
  2. Morocco preliminary squad announced for FIBA AfroBasket 2017 Qualifiers Archived 2017-03-08 at the Wayback Machine, fiba.com, 7 March 2017.
  3. Morocco | 2015 Afrobasket Archived 2016-10-14 at the Wayback Machine, ARCHIVE.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]