Ƙungiyar wasan badminton ta Najeriya
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
national badminton team (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| Mulki | |
| Mamallaki | Kungiyar Badminton ta Najeriya |
Kungiyar wasan badminton ta Najeriya ce ke wakiltar Najeriya a gasar kungiyoyin Badminton na kasa da kasa. Kungiyar Badminton Federation of Nigeria (BFN) ce ke tafiyar da ita.[1]
Kasancewa a gasar BWF
[gyara sashe | gyara masomin]
|
|
Wasannin Badminton na Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]Najeriya ta fara shiga gasar wasannin Afirka tun bayan bugu na farko da aka yi a Abuja a shekarar 2003.[3] Najeriya ta lashe gasar rukunin kungiyoyin a shekarar 2007,[4] 2011,[5] da 2019.[6]
| Shekara | Sakamako |
|---|---|
| 2003 | |
| 2007 | |
| 2011 | |
| 2015 | |
| 2019 |
Shiga gasar Badminton na Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]
|
|
|
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Populorum, Mike. "Archiv SudirmanCup". sbg.ac.at. Retrieved 8 May 2019.
- ↑ BWF: Thomas Cup Archived 2008-04-10 at the Wayback Machine
- ↑ Taiwo Juliana (7 July 2003). "Nigeria: Abuja 2003: Badminton Optimistic of Medals Haul". allafrica.com. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ "Nigeria overwhelms S. Africa in All-Africa Games badminton". en.people.cn. 16 July 2007. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ Sachetat, Raphaël (13 September 2011). "ALL AFRICA GAMES–South Africa and Nigeria share medals". www.badzine.net. Retrieved 15 May 2020.
- ↑ Baba, Dare (25 August 2019). "Rabat 2019: Nigeria Wins Gold In Badminton Mixed Team" www.naijaonlinetv.co.uk. Retrieved 15 May 2020.