Jump to content

̧

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

̧
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yaren Tyap
Sana'a
Sana'a environmentalist (en) Fassara

Lawrencia Laraba-Mallam tsohuwar Ministan Muhalli ce ta Najeriya daga 2014-2015. Ta kasance ɗaya daga cikin ministoci 12 da tsohon Shugaba Goodluck Jonathan ya rantsar a watan Maris na shekarar 2014.[1][2][3][4][5][6][7] Amina Mohammed ce ta gaje ta. Kafin a nada ta matsayin minista, ta yi aiki a matsayin Shugabar Ƙungiyar Mata ta Katolika (CWO).[8]

Ayyukan coci

[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin ta ne aka mika yarjejeniyar Green Greag Wall (GGW),m na Kasa, don samar da tsare-tsaren doka don ayyukan yunkurin kawar da tasirin hamada da batutuwan muhalli. Don haka, Shugaban kasa ya saki adadin biliyan 16 a watan Satumbar 2014, don fara aikin.[9]

Da take magana bayan gabatarwar shafin yanar gizon Gas Flare Tracker ta Ma'aikatar Ci Gaban Duniya ta Burtaniya, wanda ke ba da labarin yawan iskar gas da ake flare a fadin Neja Delta, a watan Nuwamba 2014, Mallam ya ce,

Anytime we attend foreign conferences, you know, we hear other countries tell the amount of gas released into the atmosphere, but we guess. But from today, we will not guess, we will give the correct amount, because of this tracker.

Sace ta da kuma sakin ta

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 3 ga Oktoba 2016, an yi garkuwa sa Lawrencia da mijinta mai shekaru 73, Pius Mallam, a Jere, a kan hanyar Kaduna-Abuja. Amma, an sake su kimanin awanni 48 bayan lamarin.[10]

  1. "Gusau, Obanikoro to run Nigeria's defence ministry". PM News. March 5, 2014. Retrieved September 23, 2024.
  2. Andrews, Jaiyeola (March 5, 2014). "Nigeria: Jonathan Drops Bolaji Abdullahi, Swears in 11 New Ministers". All Africa. Lagos: This Day. Retrieved September 23, 2024.
  3. Chima, Amechi B. (March 5, 2014). "Breaking News:President Jonathan Sacks Sports Minister". Modern Ghana. Retrieved September 23, 2024.
  4. Adesulu, Dayo (October 9, 2014). "Dons brainstorm on alternative energy as minister flags off Enville seminar". Vanguard Nigeria. Retrieved September 23, 2024.
  5. "Jonathan names Gasau, Obanikoro, Boni Haruna as ministers". The Nigerian Voice. January 22, 2014. Retrieved September 23, 2024.
  6. Mustapha, Olusegun (March 6, 2014). "Aliyu Gusau ne Ministan Tsaro". Aminiya. Retrieved September 23, 2024.
  7. Heath-Brown, Nick, ed. (February 7, 2017). The Statesman's Yearbook 2016 [The Politics, Cultures and Economies of the World] (ebook) (in Turanci). Palgrave Macmillan UK. p. 918. ISBN 9781349578238. Retrieved September 23, 2024.
  8. "What becomes of Jonathan's women?". TheNation. April 5, 2015. Retrieved September 23, 2024.
  9. "Council Approves Draft Bills To Boost Transportation". Channels Television. February 11, 2015. Retrieved September 23, 2024.
  10. "Gunmen kidnap ex-minister, husband". TheCable. October 4, 2016. Retrieved September 23, 2024.