2007 zaɓen gwamnan jihar Zamfara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdeveniment2007 zaɓen gwamnan jihar Zamfara
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 14 ga Afirilu, 2007
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Zamfara

Zaɓen gwamnan jihar Zamfara na shekarar 2007 ya faru ne a ranar 14 ga Afrilu, shekara ta 2007. Ɗan takarar jam'iyyar ANPP Mahmud Shinkafi ne ya lashe zaɓen inda ya doke PDP Yahaya Abdulkarim da sauran ƴan takara.[1]

Sakamako[gyara sashe | gyara masomin]

Mahmud Shinkafi daga jam'iyyar ANPP ne ya lashe zaɓen. Ya doke Yahaya Abdulkarim na PDP da sauran su.[2]

Adadin wadanda suka yi rajista a jihar ya kai 1,330,572.[3]

  • Yahaya Abdulkarim, PDP - 218,302

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/225910-just-former-zamfara-governor-shinkafi-defects-apc.html?tztc=1
  2. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2023-02-06. Retrieved 2023-03-23.
  3. "Kwafin ajiya" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2020-12-20. Retrieved 2023-03-23.