Mahmud Shinkafi
Appearance
(an turo daga Mamuda Aliyu Shinkafi)
29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2011 ← Ahmed Sani Yerima - Abdul'aziz Abubakar Yari →
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 1958 (67/68 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Ƴan uwa | |||||
| Abokiyar zama | Saratu Mahmud Aliyu Shinkafi | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Mahmud Shinkafi Haifaffen ɗan Najeriya ne kuma ɗan siyasa.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓe shi a matsayin gwamnan Jihar Zamfara a cikin shekara ta 2007, a ƙarƙashin jam'iyyar All Nigerians People's Party (ANPP). Ya sauya sheƙa a shekarar 2008, zuwa People's democratic party (PDP), mai alamar lema (bayan Ahmed Sani Yerima) zuwa kuma shekara ta 2011, (kafin Abdul'aziz Abubakar Yari). Shi ne mutanen Zamfara suka zaɓa a matsayin gwamna na biyu a tarihin jihar.[1]
Bibilyo.
[gyara sashe | gyara masomin]- Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. P.162 ISBN 978-978-906-469-4.