6 Hours to Christmas
6 Hours to Christmas | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin suna | 6 Hours To Christmas |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
thriller film (en) ![]() ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Shirley Frimpong-Manso (en) ![]() |
| |
External links | |
Specialized websites
|
6 Hours to Christmas (Hausa:Awa shida kafin Kirsimeti) fim ɗin barkwanci ne na soyayya na Ghana game da Reggie, wanda abokiyar aikinta mace ke son ba shi kyautar Kirsimeti da ya yi wuya ya ƙi.[1]
Ƴan wasa[gyara sashe | gyara masomin]
- Chris Attoh
- Damilola Adegbite
- Benny Ashhun
- Asamani Boateng
- Charles Cuammy
- Soul Knight Jazz
- Nii Odoi Mensah
- Marian Lempogo
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Hilda Lan Smith. "'6 Hours to Christmas'". Modern Ghana. Daily Graphic. Retrieved 14 November 2018.