ASE Essaouira
ASE Essaouira | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | sports club (en) |
Ƙasa | Moroko |
Mulki | |
Hedkwata | Essaouira (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1920 |
Amal Sportive d'Essaouira, wacce kuma a kafi sani da Amal Essaouira ko ASE, ƙungiyar ƙwallon kwando ce ta Morocco. Kulob din tana taka leda a Nationale 1, gasa mafi girma a Morocco. [1] A cikin shekarar 2014, ASE ta shiga cikin Gasar Ƙwallon Larabawa. [2]
'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]
Fitattun 'yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]
Criteria |
---|
To appear in this section a player must have either:
|
- Jeremy Kendle
- {{country data CIV}} Stéphane Konaté (2008–2010)
Shugaban masu horarwa[gyara sashe | gyara masomin]
- Milan Škobalj (2013–2014)