A Place Called Happy
Appearance
| A Place Called Happy | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2015 |
| Asalin suna | A Place Called Happy |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Najeriya da Ghana |
| Distribution format (en) |
video on demand (en) |
| Characteristics | |
| Genre (en) | Fim ɗin Dirama |
| During | 60 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| 'yan wasa | |
| Kintato | |
| Narrative location (en) | Najeriya |
A Place Called Happy Fim ɗin Nollywood ne da ke ba da labarin wasu ma'aurata biyu daga Ghana da Najeriya bi da bi waɗanda waɗannan ma'auratan suka yi fama da ƙalubale a shekarun baya.[1][2]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Sika Osei
- Kiki Omeili
- Mawuli Gavor
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "A Place Called Happy | Nollywood REinvented". Nollywood REinvented (in Turanci). 2015-04-11. Retrieved 2018-11-18.
- ↑ Nolly HeartBeat - NIGERIAN MOVIES 2018 (2017-10-10), A Place Called Happy - Shirley Igwe | 2017 Latest Nigerian Movies Nollywood Movies 2017, retrieved 2018-11-18