A Resident of the City (fim)
Appearance
| A Resident of the City (fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2011 |
| Asalin suna | أحد سكان المدينة |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) | documentary film |
| During | 15 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Adham El Sherif (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
A Resident of the City fim ne na Masar na shekarar 2011 wanda Adham El Sherif ya ba da umarni.[1][2]
Jigo
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin birni, wasu suna yin rayuwar gata, wasu kuwa aiki ne kawai. Akwai waɗanda suke rayuwa mara kyau, amma aƙalla suna da 'yancin yin rayuwar a samu a kashe a babban birnin Masar.[3]
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "A Resident of the City". International Film Festival Rotterdam. Retrieved 21 March 2012.
- ↑ "Ahad Sokan Elmadeena (A Resident of the City)". Rolling Stone Middle East. Archived from the original on 3 April 2013. Retrieved 21 March 2012.
- ↑ African, Asian and Latin American Film Festival - Milan[permanent dead link] - 22nd edition (license CC BY-SA)