A Thousand Months
Appearance
A Thousand Months | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2003 |
Asalin suna | Mille mois |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko da Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Faouzi Bensaïdi |
Marubin wasannin kwaykwayo | Faouzi Bensaïdi |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Moroko |
External links | |
Specialized websites
|
A Thousand Months ( French: Mille mois ) fim ne na wasan kwaikwayo na Faransa da Morocco na shekarar 2003 wanda Faouzi Bensaïdi ya bada umarni.[1] An haska shirin a sashin Un Certain Regard a lokacin bikin 2003 Cannes Film Festival.[2]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Fouad Labied as Mehdi
- Nezha Rahile as Amina
- Mohammed Majd a matsayin Kaka
- Mohammed Afifi as Houcine
- Abdelati Lambarki as Caid
- Mohamed Bastaoui a matsayin Ɗan'uwan Caid
- Brahim Khai as The moqadam
- Abdellah Chicha as Abdelhadi
- Mohamed Choubi a matsayin Marzouk, malamin makarantar firamare
- Hajar Masdouki as Sadiya
- Meryem Massaia as Malika
- Nabila Baraka as Lalla hnia
- Mohammed Talibi as The Kaid
- Faouzi Bensaïdi as Samir
- Rachid Bencheikh a matsayin makiyayi
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mitchell, Elvis (4 October 2003). "FILM FESTIVAL REVIEW; When the West Intrudes On a Moroccan Village". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 29 November 2021.
- ↑ "Festival de Cannes: A Thousand Months". festival-cannes.com. Retrieved 8 November 2009.