Jump to content

Abalama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abalama


Wuri
Map
 4°45′47″N 6°50′25″E / 4.7631°N 6.8403°E / 4.7631; 6.8403
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar rivers
Ƙananan hukumumin a NijeriyaAsari-Toru
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Abalama, Nijeriya ƙauye ne mai tazarar kilomita 15 daga kudu maso yammacin birnin Fatakwal. Membobin Elem Abalama ne su ka kafa ƙauyen a shekarar 1880. Ƙauyen ya bunƙasa ya zama gari na mutanen Kalabari a Jihar Ribas ta Najeriya.

Abalama na a tsibirin Abalama, kusa da Abalama Creek, a cikin karamar hukumar Asari-Toru a Jihar Ribas, Najeriya. Kamar yankuna da yawa a cikin Delta, gurbatar ruwa matsala ce a yankin.[1]

  1. Akingbade, Tunde (Nov 19, 2008). Nigeria: On the Trail of the Environment. p. 107. ISBN 9781438927770. Retrieved 8 October 2017.