Abbas III
Appearance
|
| |||
7 Satumba 1732 - 8 ga Maris, 1736 ← Tahmasp II | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Quchan (en) | ||
| ƙasa | Daular Safawiyya | ||
| Mutuwa |
Sabzevar (en) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Mahaifi | Tahmasp II | ||
| Yare |
Safavid dynasty (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Addini | Shi'a | ||
Abbas III (Farisawa: شاه عباس سوم ʿAbbās III) (Janairu 1732 – Fabrairu 1740) Shi ne Shah na karshe na daular Safawiyya a hukumance ya rike mukamin daga 1732[1][2] zuwa 1736, lokacin da aka tube shi kuma Nader Shah ya nada kansa Sarkin Iran; Wannan shi ne ya kawo karshen daular Safawiyya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.