Abdelaziz Ahanfouf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelaziz Ahanfouf
Rayuwa
Haihuwa Flörsheim am Main (en) Fassara, 14 ga Janairu, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Moroko
Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  VfB Stuttgart (en) Fassara-
SpVgg Unterhaching (en) Fassara1997-19994511
  F.C. Hansa Rostock (en) Fassara1999-2000170
SpVgg Unterhaching (en) Fassara2001-2001171
  1. FSV Mainz 05 (en) Fassara2002-200240
  Dynamo Dresden (en) Fassara2002-2003145
  MSV Duisburg (en) Fassara2003-20068940
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2004-200560
Arminia Bielefeld (en) Fassara2006-200762
SV Wehen Wiesbaden (en) Fassara2008-200940
SV Wehen Wiesbaden (en) Fassara2008-200840
Chabab Rif Al Hoceima (en) Fassara2010-201000
  SV Darmstadt 98 (en) Fassara2011-201172
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 74 kg
Tsayi 184 cm

Abdulaziz “Aziz” Ahanfouf (an haife shi a ranar sha huɗu 14 ga watan Janairu shekara ta 1978) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Maroko wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba .

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ahanfouf a Jamus kuma ya taka leda a kungiyoyin Jamus da dama. Ya shiga Arminia Bielefeld daga MSV Duisburg a farkon kakar 2006–07. [1] Ya buga wa Bielefeld wasa har zuwa watan Disambar shekarar 2007, lokacin da ya samu mummunan rauni sakamakon hadarin mota. [2]

Ahanfouf ya sanya hannu kan kwangilar shekara uku da rabi da Wehen a cikin Janairu 2008. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ahanfouf set to return from injury". BBC Sport. 22 November 2006. Retrieved 8 June 2010.
  2. "Ahanfouf in intensive care". BBC Sport. 19 December 2007. Retrieved 8 June 2010.
  3. "Ahanfouf geht nach Wehen" (in German). kicker.de. 18 January 2008. Retrieved 8 June 2010.CS1 maint: unrecognized language (link)