Abdelhamid Sabiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelhamid Sabiri
Rayuwa
Haihuwa Goulmima (en) Fassara, 28 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Moroko
Karatu
Harsuna Jamusanci
Moroccan Darija (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Sportfreunde Siegen (en) Fassara2015-2016
  1. FC Nürnberg (en) Fassara2016-2017
Huddersfield Town A.F.C. (en) Fassara2017-2019
  Germany national under-21 football team (en) Fassara2018-201951
  SC Paderborn 07 (en) Fassara2019-2020
Ascoli Calcio 1898 F.C. (en) Fassara2020-2022
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2022-42
  U.C. Sampdoria (en) Fassaraga Janairu, 2022-ga Yuli, 2022
  U.C. Sampdoria (en) Fassaraga Yuli, 2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 80 kg
Tsayi 186 cm
Kyaututtuka

Abdelhamid Sabiri[1][2] an haife shi 28 Nuwamba 1996 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Saudi Pro League Al-Fayha[3] a aro daga kungiyar kwallon kafar Fiorentina[4] wanda ke a serie A na Italiya da kuma Morocco a ƙasa.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]