Jump to content

Abdoul Aziz Hamza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdoul Aziz Hamza
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 5 ga Yuni, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Police Tebrau F.C. (en) Fassara2006-2008271
  Niger men's national football team (en) Fassara2008-
JS du Ténéré (en) Fassara2009-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Hamza Hamadou Abdoul Aziz Konkissere (an haife shi a shekara ta 1982 a Nijar ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar, wanda a halin yanzu yake bugawa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta JS du Ténéré.

Ɗan wasan ya taka leda a ƙungiyar BEC Tero Sasana FC a gasar Premier ta Thailand.

Ayyukan ƙasa da ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar [1] kuma ya fara buga wasansa na farko a ranar 31 ga watan Mayu, shekara ta 2008 a Kampala da kungiyar kwallon kafa ta Uganda. [2]

  1. Abdoul Aziz Hamza at National-Football-Teams.com
  2. Abdoul Aziz HamzaFIFA competition record