Jump to content

Abdul-Basit Adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul-Basit Adam
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 13 ga Faburairu, 1995 (30 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Dardanel Spor A.Ş. (en) Fassara-
New Edubiase United (en) Fassara2012-2013187
Free State Stars F.C. (en) Fassara2013-2015157
Giresunspor (en) Fassara2015-201500
Gefle IF (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Abdul-Basit Adam An haife shi a ranar 13 ga watan Fabairun 1995, a Kumasi, ta ƙasar Ghana ). Ya kasance ƙwararren ɗan wasan kwallon kafa ta kasar Ghana wanda ke taka leda a gaba. Ɗan wasa ne da ke da matuƙar ƙwazo .[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-10-27. Retrieved 2021-10-13.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]