Abdul Aziz Yusif
|
| |||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Ghana, 10 Nuwamba, 1991 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||


Abdul Aziz Yusif (An haife shine a shekara ta 10 ga watan Nuwamba shekarata alip 1991), a Ghana sana'ar sa ƙwallon kafa yana taka Leda a matsayin winger yana wasan sa a kungiyar Budaiyya Club a Bahrain.[1]
Ayyuka.
[gyara sashe | gyara masomin]Farkon aiki.
[gyara sashe | gyara masomin]Yusif ya fara aikinsa ne da Royal Knights FC, kafin ya koma kulob din Real Tamale United a tsakanin shekarar 2009-zuwa 2010, Glo Ghana Premier League .
Kotoko
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 9 ga watan Janairun shekara ta 2013, Yusif ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru biyu tare da ƙungiyar Firimiya ta kasar Ghana Asante Kotoko bayan ya yi rawar gani a farkon wasanninsa na farko a Real Tamale United .
Smouha
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 5 ga watan Agusta na shekara ta 2014, Yusif ya kuma sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku tare da ƙattai na Masar Smouha SC a kan musayar kyauta. Ya ci ƙwallonsa ta farko a wasan sada zumunci da suka doke Al Teram FC da ci 3-2 a ranar 20 ga watan Agusta na shekara ta 2014.
AC Tripoli
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 1 ga watan Satumba na shekara ta 2015, Yusif ya koma ƙungiyar AC Tripoli ta Premier League a kwantiragin shekaru biyu.[2][3]
Kungiyar Al Shabab
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan kusan kwallaye 15 a hukumance ga AC Tripoli,Abdul Aziz ya koma kungiyar Al-Shabab ta gasar Premier ta Bahraini .
AC Tripoli
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan wani lokaci a ƙungiyar AL Shabab,Abdul Aziz ya koma AC Tripoli a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 2018.
A ranar 7 ga watan Mayu na shekarar ta 2015 aka sanar da cewa zai yi gwaji tare da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta New League Red Bulls .
Ƙungiyar Budaiya
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Janairun na shekara ta 2020, Yusif ya koma Bahrain ya koma Budaiya Club . [4]
Girmamawa ta Mutum.
[gyara sashe | gyara masomin]- Real Tamale United
- Na Biyu Wanda Ya Fi Bada Ƙwallaye a Gasar Premier ta shekarar 2010, zuwa Ghana
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Post on Abdul Aziz Yusif' official Instagram account, instagram.com, 20 January 2020
- ↑ "Yusif discloses reasons behind his move to AC Tripoli". ghanaweb.com. Retrieved 2019-05-01.
- ↑ "AC Tripoli striker Yusif eyes more goals in Lebanon". goal.com. Retrieved 2019-05-01.
- ↑ Post on Abdul Aziz Yusif' official Instagram account, instagram.com, 20 January 2020