Jump to content

Abdul Rashid Ghazi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Rashid Ghazi
Rayuwa
Haihuwa Islamabad, 29 ga Janairu, 1964
ƙasa Pakistan
Mutuwa Lal Masjid (en) Fassara, 10 ga Yuli, 2007
Yanayin mutuwa  (killed in action (en) Fassara)
Ƴan uwa
Mahaifi Muhammad Abdullah Ghazi
Ahali Abdul Aziz Ghazi (en) Fassara
Karatu
Makaranta Quaid-i-Azam University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Liman
Aikin soja
Ya faɗaci Lal Masjid siege (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
jamiah-hafsa.com

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance ɗan kabilar Baloch, ya fito ne daga dangin Sadwani (Sodvani) na Ƙabilar Mazari, a garin Basti-Abdullah kusa da garin Rojhan a Rajanpur Kusa da iyaka ta kasar Pakistan