Abdulkrim Merry
Abdulkrim Merry | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Casablanca, 13 ga Janairu, 1955 (69 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 74 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 182 cm |
Abdelkrim Merry (an haife shi a ranar 13 ga watan Janairu shekarata alif 1955), [1] ana yi masa lakabi da Krimau, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. [2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Casablanca, Maroko, Krimau ya kwashe dukan aikinsa na ƙwararru a Faransa, ya kai 1978 UEFA Cup Final tare da SC Bastia.
Aikin kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Krimau yana cikin tawagar 'yan wasan kasar Morocco a gasar cin kofin duniya ta FIFA 1986, kuma ya zura kwallo daya a ragar Portugal da ci 3-1. A wasanni 13 na duniya daga 1976 zuwa 1989, Krimau ya zura kwallaye biyar. [3]
Aikin koyarwa/Coaching career
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin rani na shekarar 2012, Krimau ya fara aikin horarwa tare da kungiyarOlympique Marrakech. [4]
Ritaya
[gyara sashe | gyara masomin]Krimau yana fitowa kowane mako a cikin shirin TV mai suna Prolongation a gidan talabijin na Arryadia.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Player profile - RC Strasbourg
- ↑ Player profile Archived 19 August 2009 at the Wayback Machine - FC MetzPlayer profile Error in Webarchive template: Empty url. - FC Metz
- ↑ Abdulkrim Merry at National-Football-Teams.com
- ↑ Voici une page qui vous dira les transferts effectués durant ce mercato de l'été 2012 par les joueurs ayant opéré à l'ASSE.