Abdullah I Al-Sabah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullah I Al-Sabah
2. emir of Kuwait (en) Fassara

1763 - 3 Mayu 1814
Sabah I bin Jaber - Jaber I Al-Sabah (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kuwait, 1740
ƙasa Kuwait
Daular Usmaniyya
Mutuwa Kuwait, 3 Mayu 1814
Ƴan uwa
Mahaifi Sabah I bin Jaber
Yara
Yare House of Al Sabah (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abdullah I bin Sabah Al-Sabah ( Abdullah I ; 1740 - 3 ga watan Mayu 1814), ya kasan ce shi ne sarki na biyu na Kuwait, yayi mulki daga 1776 zuwa 3 May 1814. Shi ne ƙaramin ɗan Sabah bin Jaber, wanda a kansa ya gaje shi. Manyan shugabanni da mashahurai sun zabe shi a matsayin duk da matsayinsa na ɗan ƙarami. Shi ne kuma mahaifin Jaber I Al-Sabah wanda ya gaje shi.

Bin Sabah ana yaba masa da gina ganuwar kariya ta farko a Kuwait. A lokacin mulkinsa, Kuwait ma ta faɗaɗa abokan hulɗarta sa na kasuwanci zuwa cikin Indiya ta yanzu, Yemen, da Iraki . Hakanan a wannan lokacin, Kuwait ta kulla alaƙa da Kamfanin Burtaniya na Gabashin Indiya .[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Abdullah I Al-Sabah
Born: 1740 Died: 5 May 1814
Regnal titles
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}