Abdullah na Pahang
Appearance
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
19 ga Maris, 2019 - ← Muhammad V of Kelantan (en) ![]()
31 ga Janairu, 2019 - 30 ga Janairu, 2024 ← Muhammad V of Kelantan (en) ![]()
15 ga Janairu, 2019 - ← Ahmad Shah III of Pahang (en) ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Tengku Abdullah | ||||||
Haihuwa |
Pekan (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Maleziya | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Ahmad Shah III of Pahang | ||||||
Mahaifiya | Queen Afzan of Pahang | ||||||
Abokiyar zama |
Queen Azizah of Pahang (en) ![]() | ||||||
Yara | |||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Aldenham School (en) ![]() Worcester College (en) ![]() Royal Military Academy Sandhurst (en) ![]() Queen Elizabeth College (en) ![]() | ||||||
Harsuna | Harshen Malay | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | sarki | ||||||
Mahalarcin
| |||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||
Digiri |
brigadier general (en) ![]() | ||||||
Imani | |||||||
Addini |
Mabiya Sunnah Musulunci | ||||||
![]() |
Al-Sultan Abdullah Ri'ayatuddin Al-Mustafa Billah Shah ibni Almarhum Sultan (An haife shi ranar 30 ga watan Yuli, 1959) shi ne Sultan na Pahang tun lokacin da ya hau gadon sarauta bayan da mahaifinsa ya sauka a shekarar alif dubu biyu da tare 2019. Ya kasance na goma sha shida Yang di-Pertuan Agong kuma (Sarkin kasar Malaysia), a shekara ta alif dubu da sha Tara 2019 zuwa shekara ta lif dubu biyu da sha hudu 2024, an rantsar da shi a cikin 'yan makonni bayan ya hau gadon sarauta a matsayin Sultan na Pahang .[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sultan Pahang, Agong Malaysia ke-16" [Sultan Pahang, 16th Malaysia Agong].