Abdullahi Marafa
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Doha, 13 ga Afirilu, 1992 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Qatar | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 165 cm | ||||||||||||||||||||||||||
Abdullah Marafee (an haife shi ranar 13 ga watan Afrilu shekarar 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Al-Arabi, ƙungiyar da ya kulla da ita a matsayin ɗan wasan matasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Abdullahi Marafa at Soccerway