Jump to content

Abdullahi Tetengi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Tetengi
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuli, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines sprinting (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 65 kg
Tsayi 174 cm

Abdullahi Tetengi (an haife shi ranar 15 ga watan Yuli, 1969). Ɗan wasan Najeriya ne mai ritaya wanda ya fafata a wasannin tsere.[1] Ya wakilci kasarsa a gasar wasannin bazara ta shekara (dubu daya da dari tara da tamanin da takwas) 1988 da wasannin Commonwealth na 1990 . Bugu da kari, ya lashe lambobin azurfa biyu a gasar cin kofin Afirka ta 1990.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.