Abdelmajid Lamriss

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Abdulmajid Lamriss)
Abdelmajid Lamriss
Rayuwa
Haihuwa Rabat, 12 ga Faburairu, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mouloudia de Marrakech (en) Fassara1975-1980
  FAR Rabat (en) Fassara1981-1990
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco1982-1989
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 68 kg
Tsayi 170 cm

Abdelmajid Lamriss (an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairun 1959) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Morocco wanda ya bugawa Morocco wasa a gasar cin kofin duniya ta FIFA 1986.[1] [2] Ya kuma buga wa FAR Rabat wasa.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Morocco - Record International Players
  2. "1986 FIFA World Cup Mexico". Archived from the original on 2013-10-17. Retrieved 2023-03-01.
  3. Morocco - Record International Players
  4. 1986 FIFA World Cup Mexico Archived 2011-10-03 at the Wayback Machine

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]