Jump to content

Abdurrahman Ibrir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdurrahman Ibrir
Rayuwa
Haihuwa Dellys (en) Fassara, 10 Nuwamba, 1919
ƙasa Faransa
Mutuwa Sidi Fredj (en) Fassara, 18 ga Faburairu, 1988
Yanayin mutuwa accidental death (en) Fassara (Nutsewa)
Ƴan uwa
Ahali Smaïn Ibrir (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara1946-1947190
Toulouse FC (en) Fassara1947-19511330
  France men's national association football team (en) Fassara1949-195060
  Olympique de Marseille (en) Fassara1951-1954
  FLN football team (en) Fassara1959-1960
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 181 cm

Abderrahman Ibrir, (10 Nuwambar 1919 - 1918 Fabrairun 1988), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Aljeriya, kuma koci.

Sana'ar wasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Abdurrahman Ibrir

An haife shi a Dellys, Ibrir ya buga ƙwallon ƙafa a Faransa don Bordeaux, Toulouse da Marseille . [1] Ya kuma sami kofuna shida ga tawagar Faransa a tsakanin, shekarar 1949 da 1950, [1] kuma daga baya ya taka leda a kungiyar FLN tsakanin shekarar 1959 da 1960.[2][3]

Aikin koyarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ibrir ya jagoranci tawagar kasar Algeria .[4] Ya kuma kasance zakaran Algeria tare da MC Alger a shekarar 1979.[5]

Ƙarshen rayuwa da mutuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya mutu ta hanyar nutsewa, a bakin tekun Sidi Fredj, a cikin 1988.[6]

  1. 1.0 1.1 "Abdurrahman Ibrir". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 26 June 2016.
  2. "Le football dans la révolution" (in French). Mémoria. 24 November 2012. Archived from the original on 15 July 2019. Retrieved 25 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Les autres joueurs du FLN" (in French). So Foot. 23 December 2016. Retrieved 25 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Algeria National Team Coaches". RSSSF. Retrieved 26 June 2016.
  5. "Championnat d'Algérie" (in French). Carfootal. Archived from the original on 17 June 2017. Retrieved 25 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)
  6. "Ces Algériens qui ont marqué les Bleus". France Football (in French). 3 April 2015. Retrieved 25 May 2018.CS1 maint: unrecognized language (link)