Abel Ebifemowei
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1963 (62/63 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
civil servant (en) |
Abel Ebifemowei (An haifeshi ranar 6 ga watan Disamba, 1963), a karamar hukumar "Amassoma, Ogboin" dake kudancin jihar Bayelsa. Shi ɗan uwan tsohon gwamnan jihar Bayelsa ne Chief "Diepreye Alamieyeseigha". Ya kasance Mai bada shawara na musamman ga "Diepreye" a lokacin dayake mulki.[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Gabanin ya shiga cikin harkan siyasa yayi karatun kiran makaman yaki na jirgin sama da bamabamai a makarantar "Russian Military Academy".
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.