Abraj Al Bait
Appearance
| Abraj Al Bait | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya |
| Province of Saudi Arabia (en) | yankin Makka |
| Abubuwan jan hankali ga masu yawon bude ido | Makkah |
| Coordinates | 21°25′08″N 39°49′35″E / 21.418888888889°N 39.826388888889°E |
![]() | |
| History and use | |
| Start of construction | 2004 |
|
| |
| Gobara | 28 Oktoba 2008 |
|
| |
| Gobara | 1 Mayu 2009 |
| Ƙaddamarwa | 2011 |
| Mai-iko |
Saudi Binladin Group (en) Saudi Arebiya |
| Amfani |
hotel (en) Wajen siyayya parking garage (en) |
| Karatun gine-gine | |
| Zanen gini |
Dar Al-Handasah (en) Mahmoud Bodo Rasch (en) |
| Builder |
Saudi Binladin Group (en) |
| Structural engineer (en) |
Dar Al-Handasah (en) |
| Material(s) |
reinforced concrete (en) |
| Style (en) |
postmodern architecture (en) |
| Tsawo | 601 m |
| Floors | 120 |
| Yawan fili | 1,500,000 m² |
| Elevators | 96 |
| Offical website | |
|
| |

Abraj Al Bait ( Larabci : أبراج البيت) ne sananne, domin shi ne gini mafi tsayi a Saudi Arabia daga 2004 zuwa 2011. Wannan dogon gini yana a Makka, Saudi Arabia ana amfani dashi da hasumiya mai agogo . Hasumiyar tana da tsayi mita 601.

