Abubakar Khamis Bakary
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Tanzaniya | ||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
| Mutuwa | Nuwamba, 2020 | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Abubakar Khamis Bakary ɗan siyasan Wazalendo ne a Tanzaniya. Ya taba zama dan majalisa a majalisar kasa . [1] Archived 2020-01-25 at the Wayback Machine
A shekara ta 2010 ya zama shugaban Ma’aikatar Shari’a da Harkokin Tsarin Mulki.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 11 ga watan Nuwamban, 2020, mai girma Abubakar ya mutu saboda dalilai na rashin lafiya a Pemba, na Zanzibar. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- Gidan yanar gizon majalisar dokokin Tanzania