Jump to content

Abubakar Makwashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar Makwashi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

1999 - 2003
District: Bakura/Maradun
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuni, 1946 (78 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party

Abubakar Makwashi ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Zamfara ta Najeriya. An haife shi a ranar 12 ga watan Yuni 1946 a jihar Zamfara. Makwashi yayi aiki a majalisar wakilai ta ƙasa, mai wakiltar mazaɓar Bakura/Maradun daga shekarun 1999 zuwa 2003. [1] [2] [3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-13.
  2. Admin (2016-07-21). "ABUBAKAR, Hon. Makwashi". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-13.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-13.