Jump to content

Abubakar Sarki Dahiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar Sarki Dahiru
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba Majalisar Wakilai (Najeriya)
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar SDP

Abubakar Sarki Dahiru (an haife shi a ranar 5 ga watan Fabrairu 1969) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Lafia/Obi a jihar Nasarawa. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai da farko a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sannan kuma ya yi aiki a jam’iyyar Social Democratic Party (SDP). [1] [2] [3] [4]

  1. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.
  3. Attah, Solomon (2023-02-27). "Another SDP candidate cliches House of Reps seat for their term in Nasarawa". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  4. Admin (2024-09-14). "Poor Representation: Where is Rep. Abubakar Sarki Dahiru?". Daily News Breakers (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.