Adam Davies
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Adam Rhys Davies | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Rinteln (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Great Sankey High School (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 75 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 191 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||


Adam Davies Adam Rhys Davies (an haife shi a ranar goma sha bakwai 17 ga Yuli, shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da biyu 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Sheffield United da kuma tawagar ƙasar Wales.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.