Addini a Jihar Kano
Appearance
| addinin wani yanki | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | adine a najeriya |
| Fuskar | jihar Kano |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | jihar Kano |

Addini a Jihar Kano ta Najeriya galibin su Musulunmai ne. Sharia tana nan daram a duk jihar. Roman Catholic Diocese ta Kano tana da nata kujerar a jihar. Ya bayyana a cikin jihar Kano cewa akwai ƴanci a cikin addinin kiristanci a jihar Kano.

Ba da daɗewa ba aka yi ƙalubalantar wannan iƙirarin lokacin da Gwamnan Kano ya musuluntar da ƙaramin yaro.
Duba wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Rikicin addini a Najeriya