Jump to content

Adebayo Johnson Bankole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Adebayo Johnson Bankole (an haifeshi a ranar 27 ga Oktoba 1945), Shi ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance kwamishina a jihar Oyo, Najeriya. Ya rike mukamin kwamishina a lokacin gwamnatocin Gwamna Alao Akala da Gwamna Kolapo Ishola’.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Doyin, Adeoye. "How we created the 6 geopolitical zones —Bankole, ex-commissioner". Nigerian Tribune. Archived from the original on 22 December 2015. Retrieved 22 December 2015.