Jump to content

Adelere Adeyemi Oriolowo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adelere Adeyemi Oriolowo (an haife shi a ranar 25 ga Afrilu 1956) Sanata ne na Najeriya wanda ke wakiltar Gundumar Sanata ta Osun ta Yamma a Majalisar Dokokin Najeriya ta 9. Shi memba ne na All Progressives Congress kuma injiniya ne[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazrta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.adabanijaglobal.com.ng/biography-of-engineer-adelere-adeyemi-oriolowo-the-apc-osunwest-senatorial-candidate/