Adeyinka Abideen Aderinto
Adeyinka Abideen Aderinto farfesan Najeria ne a turanci da kuma Nazarin Afirka.[1] kuma tsohon shugaban makarantar karatun gaba da digiri, a jami'ar Ibadan kuma tsogon Mataimakin Shugaban Jami'ar Ibadan (Academic).[2]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Adeyinka Abideen Aderinto ya kammala karatun firamari daga Abadina primary school tsakanin 1973 zuwa 1978.[3]Ya fara karatun sakandare a Ede Muslim Grammer a shekarar 1978 kunma ya kammala a shekarar 1983 a kwalejin Abadina, jami'ar Ibadan.[3]
Farfesa Adeyinka Abideen Aderinto ya yi digirinsa na farko a fannin Kimiyya a jami'ar ibadan a bangaren ilimin zamantakewa a shekarar 1988[2] ya yi digiri na biyu a ilimin zamantakewa a 1991[2] shine tsohon mataimakin shugaban jami'ar ibadan.[4][5]
Aikin ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]professor Adeyinka Abideen Aderinto ya karbikyaututtun karranawa da tallafin bincike. Kuma shi ne mai ba da tallafin Gidauniyar Macarthur don Ci gaban Jagoranci[3]kuma daya daga cikin mabiyan Bill da Melinda Gates Cibiyar bazara akan Lafiyar Haihuwa da Ci gaba,Johns Hopkins Bloomberg Makarantar Kiwon Lafiyar Jama'a, Baltimore,[3]
Matsayin gudanarwa da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]farfesa Adeyinka Abideen Aderinto ya rike mukamai da dama, wasu daga ciki sun hada da:
- Jami'in jarrabawa, Sashen ilimin zamantakewa, jami'ar Ibadan
- Sub Dean a sashen ilimin zamantakewa a jami'ar Ibadan
- Shugaban Kwamitin Tsare-tsare na Ilimin zamantakewa na Jami'ar Ibadan
- mai gudanarwa na Digiri na biyu (M.Sc)Sashen ilimin zamantakewa, Jami'ar Ibadan, Ibadan
- Sub Dean (digiri na biyu) sashen kimiyyar ilimin zamantakerwa, jami'ar Ibadan
- Shugaban riko, Sashen nazarin zamantakewa, Jami’ar Jihar Legas, Ojo, Legas
- mai gudanarwa na Digiri na uku (PhD) Sashen ilimin zamantakewa, Jami'ar Ibadan, Ibadan
- Daraktan Ayyuka na Musamman a Ofishin Mataimakin Shugaban Jami'ar
- Dean a makarantar digiri na biyu a jami'ar Ibadan
Zababbun rubuce rubuce
[gyara sashe | gyara masomin]- ‘Idan Muka Dakata Domin Samun Cikakkun Zaman Lafiya Kafin Tunanin Komawa, Ba Mu Taba Samun Wurin Da Aka Kira Gida Ba’: Hanyoyin Tallafawa Matsugunin Makiyaya Da Rikicin Makiyaya A Jihar Benuwe, Nijeriya.[6]
- Yawaitu da abubuwan hasashe don fara shayarwa da wuri a Najeriya: Shaida daga binciken alƙaluman jama'a da kiwon lafiya na Najeriya.[7]
- Tsarin tsari na abubuwan da ke da alaƙa da anemia tsakanin yara masu ƙasa da shekaru biyar a Najeriya.[8]
- Yawaitu da yanayin gazawar ɗan adam a tsakanin yara masu ƙasa da shekaru biyar a Najeriya: Shaida daga binciken abinci mai gina jiki da kiwon lafiya na ƙasa, 2018.[9]
- Tantance sahihancin bincike da bin ka'idojin lafiyar mata da yara a matsayin ma'aunin cancantar asibiti na ma'aikatan kiwon lafiya na gaba a Najeriya.[10]
- Nazari na ɗaiɗaikun ɗaiɗaiku da muhalli game da kula da mata masu juna biyu: Abubuwan da za a iya ba da taimako na bayarwa da amfani da tsarin iyali na zamani a Najeriya.[11]
- Damar da aka rasa don ba da shawara da gwajin cutar kanjamau a tsakanin mata masu juna biyu a Najeriya: Shaida daga binciken abinci mai gina jiki da lafiya na ƙasa na 2018.[12]
- Samar da hanyoyin hana haihuwa na zamani da na gargajiya a Najeriya: Darussa daga wani shiri na kasa baki daya kan shirye-shiryen sakamako (2015-2018)'[13]
- Hanyoyi da Ƙarfafawa don Shiga Zamba ta Intanet a tsakanin Mata masu karatun digiri na Jami'o'i da aka zaɓa a Kudu-maso-Yammacin Najeriya[14]
- Muhimmancin Da'awar Rashin Da'a A Gudanar Da Bukatun Tallafin Yara A Kudu Maso Yammacin Najeriya.[15]
Kyaututtuka da karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya sami Doctor na Falsafa a ilimin zamantakewa a shekarar 1997[3][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Adeniran, Dare (2020-07-14). "REVEALED! The 7 Men Who Want To Be U.I VC". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2023-12-06.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 "PROFILE OF PROFESSOR ADEYINKA ABIDEEN ADERINTO, DEPUTY VICE-CHANCELLOR (ACADEMIC) | UNIVERSITY OF IBADAN". ui.edu.ng. Retrieved 2023-12-06.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 Adeniran, Dare (2020-07-14). "REVEALED! The 7 Men Who Want To Be U.I VC". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2023-12-06.
- ↑ Adebayo, Musliudeen (2021-10-16). "It is time to move on by supporting new UI VC - Aderinto speaks after Adebowale's emergence". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-12-06.
- ↑ "How Prof. Aderinto, Muslim With Considerable Christian Support, Narrowly Lost 13Th UI Vice Chancellorship To Prof. Adebowale | The Oasis Reporters". www.theoasisreporters.com (in Turanci). 2021-10-16. Retrieved 2023-12-06.
- ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (August 2023). "'If We Must Wait for Total Peace Before Thinking of Returning, We May Never Have a Place Called Home': Support Mechanisms for Displaced Victims of Herder-Farmers Conflict in Benue State, Nigeria". ResaerchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (November 2022). "Prevalence and predictive factors for early initiation of breastfeeding in Nigeria: Evidence from the Nigerian demographic and health survey". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ Abideen Aderinto, Adeyinka (November 2022). "Hierarchical modelling of factors associated with anaemia among under-five children in Nigeria". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ Abideen Aderinto, Adeyinka (November 2022). "Prevalence and patterns of anthropometric failure among under-five children in Nigeria: Evidence from the National nutrition and health survey, 2018". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ Abideen Aderinto, Adeyinka (November 2022). "Assessment of diagnostic accuracy and adherence to maternal and child health guidelines as a measure of clinical competence of frontline healthcare workers in Nigeria". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ Abideen Aderinto, Adeyinka (November 2022). "Individual and ecological analyses of antenatal care: Prospects for delivery assistance and use of modern family planning in Nigeria". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (November 2022). [Missed opportunities for HIV counselling and testing service delivery among pregnant women in Nigeria: Evidence from the 2018 National nutrition and health survey "Missed opportunities for HIV counselling and testing service delivery among pregnant women in Nigeria: Evidence from the 2018 National nutrition and health survey"] Check
|url=
value (help). ResearchGate. Retrieved 6 December 2023. - ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (November 2022). "Uptake of modern and traditional contraceptive methods in Nigeria: Lessons from a nationwide initiative on programming for results (2015-2018)". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (March 2020). "Pathways and Motivations for Cyber Fraud Involvement among Female Undergraduates of Selected Universities in South-West Nigeria". ResaerchGate. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ ABIDEEN ADERINTO, ADEYINKA (November 2019). "The Significance of Malpractice Claims in the Management of Child Adoption Demands in Southwest Nigeria". ResearchGate. Retrieved 6 December 2023.