Jump to content

Adjara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adjara
აჭარის ავტონომიური რესპუბლიკა (ka)
Flag of Adjara (en)
Flag of Adjara (en) Fassara

Wuri
Map
 41°39′N 42°00′E / 41.65°N 42°E / 41.65; 42
ƘasaGeorgia

Babban birni Batumi
Yawan mutane
Faɗi 354,900 (2021)
 Yawan mutane 121.58 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yaren Jojiya
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,919 km²
Wuri mafi tsayi Kanli (en) Fassara (3,007 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1991
Tsarin Siyasa
 Gwamna Archil Khabadze (en) Fassara (30 Oktoba 2012)
Ikonomi
Kuɗi Georgian lari (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (mul) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 GE-AJ
Wasu abun

Yanar gizo adjara.gov.ge
adjaran da daddare

Adjara, wani yanki ne na Georgia . Sunan hukuma shine.Jamhuriyar Adjara mai cin gashin kanta . Babban birnin ta shine Batumi, wanda shine birni na 2 mafi girma a cikin Georgia.

Yankin yana bakin tekun Bahar, Maliya kusa da ƙasan Ƙananan Ridda Caucasus . Kimanin mutane 333,953 ke zaune a wurin (2014).

bakin ruwan adjaran

Akwai ƙananan hukumomi 5 tare da garin Batumi. Ƙanan hukumomi biyar sune:

  • Ƙaramar Hukumar Keda
  • Ƙaramar Hukumar Kobuleti
  • Ƙaramar Hukumar Khelvachauri
  • Ƙaramar Hukumar Shuakhevi
  • Ƙaramar Hukumar Khulo
  • Ahmed-Pasha Khimshiashvili (ya mutu 1836), Babban Ottoman Pasha (minista)
  • Zurab Nogaideli (an haife shi a 1964), tsohon Firayim Minista na Georgia (3 ga Fabrairu 2005 - 16 Nuwamba 2007)
  • Levan Varshalomidze (an haife shi a shekara ta 1972), Shugaban Gwamnatin Adjariya, 2004–2012
  • Fyodor Yurchikhin (an haife shi 3 Janairu 1959), cosmonaut