Guria
Appearance
| გურიის მხარე (ka) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƙasa | Georgia | ||||
| Babban birni |
Ozurgeti (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 107,100 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 52.68 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Yaren Jojiya | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 2,033 km² | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1995 | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 3500 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (mul) | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | GE-GU | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | guria.gov.ge | ||||

Guria yanki ne a cikin Jojiya . Babban birni shine Ozurgeti . Tana iyaka da gabashin Bahar Maliya.
Rarrabuwa
[gyara sashe | gyara masomin]
Guria ta kasu kashi zuwa ƙananan hukumomi 3:
- Karamar Hukumar Ozurgeti
- Karamar Hukumar Lanchkhuti
- Karamar Hukumar Chokhatauri
Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Nodar Dumbadze, marubuci
- Pavle Ingorokva (1893-1990), masanin tarihi
- Eduard Shevardnadze, tsohon shugaban Georgia
- Ekvtime Takaishvili (1862-1952), masanin tarihi
- Noe Zhordania, Firayim Minista na Jamhuriyar Demokiradiyar Georgia daga 1918 zuwa 1921
