Jump to content

Adjoua Flore Kouamé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adjoua Flore Kouamé
prefect (en) Fassara


administrateur civil (France) (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 24 Nuwamba, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a Marubuci

Adjoua Flore Kouamé (An haife ta a shekara ta 1964, a Abidjan) Marubuciya ce daga Côte d'Ivoire.[1]

Adjoua Flore Kouamé

Adjoua Flore Kouamé ta kammala karatu tare da digiri na biyu a fannin shari'a daga Makarantar Gudanarwa ta Kasa ta Côte d'Ivoire. A cikin shekarun 1990s ta zama mai gudanarwa da kuma mataimakiyar darakta a Ma'aikatar Cikin Gida. A shekara ta 2008 ta rike mukamin Shugaban Ofishin Firayim Minista.[2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Jean-Marie Volet, 'Kouame, Adjoua Flore', in Simon Gikandi, ed., Encyclopedia of African Literature. Routledge; 2002. 08033994793.ABA
  2. Adjoua Flore Kouamé: an author from the Ivory Coast writing in French