Adolfo Apolloni
Appearance
Adolfo Apolloni | |||||
---|---|---|---|---|---|
8 ga Yuni, 1919 - 25 Nuwamba, 1920 ← Prospero Colonna di Paliano (en) - Luigi Rava (en) →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Roma, 1 ga Maris, 1855 | ||||
ƙasa | Kingdom of Italy (en) | ||||
Mutuwa | Roma, 19 Oktoba 1923 | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Italiyanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai sassakawa da ɗan siyasa | ||||
Kyaututtuka |
gani
|
Adolfo Apolloni (an haife shi ne a ranar 1 ga watan Maris 1855 - 19 watan Oktoba 1923) ya kasance mai sassaka ɗan Italiya.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi ne a Rome, a waccan lokacin ta kasance (Papal States). Ya halarci Accademia di San Luca. Ya halarci baje kolin zane-zane na duniya a Venice a cikin 1899. Ya kasance magajin garin Rome (1919–1920).
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya mutu a Rome, Masarautar Italiya .
Magabata {{{before}}} |
Mayor of Rome | Magaji {{{after}}} |