Adwa (fim)
Appearance
Adwa (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1999 |
Asalin suna | Adwa |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Habasha |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 97 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Haile Gerima (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Habasha |
External links | |
Adwa - An African Victory ( Amharic: አድዋ ) wani fim ne na shekarar 1999 na ƙasar Habasha wanda Haile Gerima ya ba da umarni. Shirin fim din na nuni da yakin Adowa (Adwa) (1896).
Takaitaccen makirci
[gyara sashe | gyara masomin]A shekara ta 1896, Habasha ta yi nasara kan sojojin Italiya da ke da niyyar mamayesu gami da kuma yi musu mulkin mallaka.
Al'ummar Habasha sun yunkura don samun nasara akan Italiya a yaƙin Adwa. Lamarin ya haifar da kamshin samun nasarar, 'yancin kai a cikin zukatan al'ummar Afirka.
Fim ɗin ya kwatanta tushen ƙarfafawa na Afirka.