Afaha Atai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Afaha Atai ƙauye ne aƙaramar hukumar Eketjihar Akwa Ibom. Yana kewaye da Afaha Ukwa, Ata Idung Afaha Ekid, Atai Ndon-Afaha Ekid, Ebana da kuma Ede Urua.

Mutanen Afaha Atai da farko suna yin noma da noman kwakwar manja, Dawa, Rogo da giyar kwakwa. Suna magana harshen Ekid .