Afia Schwarzenegger

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Afia Schwarzenegger
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 14 ga Faburairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta KNUST Senior High School (en) Fassara
St. Louis Senior High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Akan
Sana'a
Sana'a cali-cali, mai gabatarwa a talabijin, Mai shirin a gidan rediyo da Jarumi
Muhimman ayyuka Afia Schwarzenegger (en) Fassara

Afia Schwarzenegger aka Valentina Nana Agyeiwaa (haihuwa 14 Febrairu 1982, Kumasi, Ghana) ta kasance yar'fim din Ghana. Itace ke gabatar da shirin Okay FM's morning show Yewo krom da UTV Ghana's Kokooko show. Kuma itace CEO na Schwar TV dake gudana a youtube; an zabe ta amatsayin jakadiyar Marayu a Ghana daga Association of Children Homes and Orphanages na Ghana. Ta kafa Gidauniyar Leave2Live, ta kuma kafa Owontaa Street Ministry, dake a Ghana [1] Afia has also worked for TV Africa and Kasapa FM.[2] Ta fara shahara ne sanda ta fara gudanar da shirin Afia Schwarzenegger TV series wanda Deloris Frimpong Manso ke shiryawa.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Online, Peace FM. "Afia Schwarzenegger Returns On Okay FM". peacefmonline.com.
  2. "Afia Schwarzenegger out with a new TV show 'Atigya'". www.ghanaweb.com.
  3. "Afia Schwarzenegger: I Know How Pleasurable Sex With A Man Can Be". www.ghanaweb.com.