Jump to content

Afua Kobi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Afua Kobi
Rayuwa
Haihuwa 1815
ƙasa Daular Ashanti
Mutuwa 1900
Ƴan uwa
Yara
Sana'a
Sana'a ruler (en) Fassara da adviser (en) Fassara

Afua Kobi (fl. 1834–1884) ta kasance yar asantehemaa na Daular Ashanti.

Afua Kobi, Yar Asante ta kasance sarauniya a cikin Daular Asante wanda a yanzu yake yankin kasar Ghana. [1] [2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Akyeampong, Emmanuel Kwaku; Gates, Henry Louis (2012). Dictionary of African Biography. doi:10.1093/acref/9780195382075.001.0001. ISBN 9780195382075.
  2. name="Sheldon2005">Kathleen E. Sheldon (2005). Historical Dictionary of Women in Sub-Saharan Africa. Scarecrow Press. ISBN 978-0-8108-5331-7.