Jump to content

Agbonayinma Ehiozuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Agbonayinma Ehiozuwa
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1961 (63 shekaru)
Sana'a
Sana'a mawaƙi, ɗan siyasa da ɗan kasuwa

Agbonayinma Ehiozuwa (an haife shi a shekara ta 1961) ɗan siyasan Najeriya ne kuma mawaƙi kuma tsohon ɗan majalisar wakilai na Najeriya kuma ɗan kasuwa ne.[1]

Ƙuruciya da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 1978 Ehiozuwa ya halarci makarantar firamare ta Agbado kafin ya wuce makarantar sakandare ta Airwele a shekarar 1983.[2] Ya ci gaba da karatunsa a fannin harkokin tsaro da leken asiri a jami'ar Houston, Texas.[3]

  1. Nwafor (2022-06-25). "Money not the ultimate decider in politics, people vote to change hapless situations – Iduoriyekemwen" . Vanguard News . Retrieved 2022-08-17.
  2. "Hon. Ehiozuwa Agbonayinma biography, net worth, age, family, contact & picture" . www.manpower.com.ng . Retrieved 2022-09-06.
  3. "Hon. Ehiozuwa Agbonayinma biography, net worth, age, family, contact & picture" . www.manpower.com.ng . Retrieved 2022-09-06.