Agnee Morcha
Appearance
| Agnee Morcha | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1997 |
| Asalin harshe | Harshen Hindu |
| Ƙasar asali | Indiya |
| Characteristics | |
| 'yan wasa | |
|
Dharmendra (mul) | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Agnee Morcha fim ne na aikin Hindi na Bollywood tare da Dharmendra, Ravi Kishan & Mukesh Khanna, wanda Raju Chauhan ya jagoranta kuma Rajesh Kothari ya samar da shi.[1] An saki wannan fim din ne a ranar 4 ga Afrilu 1997 a karkashin tutar Shiv Dolly Films . [2][3][4]
Ƴan Wasan Fim
[gyara sashe | gyara masomin]- Dharmendra a matsayin Kishan Singh Bhatti
- Mukesh Khanna
- Ravi Kishan
- Simran
- Johnny Lever
- Raza Murad
Sauti
[gyara sashe | gyara masomin]Sautin Fim din yana kunshe ana cikin https://gaana.com/album/agnee-morcha-original-motion-picture-soundtrack
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "502 Bad Gateway". www.cinestaan.com. Archived from the original on 22 July 2020. Retrieved 2024-05-09.
- ↑ "Agnee Morcha - Movie - Box Office India". boxofficeindia.com. Retrieved 2020-09-06.
- ↑ "AGNEEMORCHA (1997)". BFI. Archived from the original on 13 May 2021. Retrieved 2020-09-06.
- ↑ "AGNEE MORCHA BOLLYWOOD HINDI CASSETTE TAPE". eBay (in Turanci). Retrieved 2024-05-09.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Agnee Morcha on IMDb