Aguié (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Aguié (gari)
municipality of Niger
ƙasaNijar Gyara
babban birninAguié (sashe) Gyara
located in the administrative territorial entityAguié (sashe) Gyara
coordinate location13°51′21″N 8°18′12″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Aguié gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Aguié. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 142 182 ne.