Jump to content

Ahmed Abou El Fotouh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Abou El Fotouh
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 22 ga Maris, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Zamalek SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ahmed Abou El Fotouh (Larabci: أحمد أبو الفتوح; an haife shi 22 ga Maris 1998), wani lokaci ana kiransa da laƙabinsa Fatouh (Larabci: فتوح), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Masar wanda ke taka leda a Zamalek na gasar firimiya ta Masar, da kuma tawagar ƙasar Masar a matsayin ɗan wasa Hagu-baya.[1]

Ahmed Abou El Fotouh ya taka leda a wasan karshe na AFCON na 2021 da Senegal.[2]

Zamalek

  • Gasar Premier ta Masar 2020-21
  • Kofin Masar: 2017–18
  • Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika U-23: 2019
  1. "Ahmed Abou El Fotouh - Player profile". Soccerway. Retrieved 27 March 2019.
  2. Mayo, Marc (2022-02-06). "How Egypt will line up against Senegal tonight". www.standard.co.uk (in Turanci). Retrieved 2022-02-06.