Ahmed Al-Bahri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Al-Bahri
Rayuwa
Haihuwa Saudi Arebiya, 18 Satumba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Ettifaq FC (en) Fassara1999-2005
Al-Shabab Football Club (en) Fassara2005-2006
  Saudi Arabia national football team (en) Fassara2005-
Al-Ettifaq FC (en) Fassara2006-2007
Al-Nassr2007-2010
Al-Ettifaq FC (en) Fassara2010-2013141
Al-Ettifaq FC (en) Fassara2010-2013
Al-Faisaly FC (en) Fassara2011-201260
Al-Faisaly FC (en) Fassara2011-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 178 cm

Ahmed Nasser Al-Bahri[1] ( Larabci: أحمد البحري‎ ; an haife shi ranar 18 ga watan Satumban 1980) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Saudiyya.[2]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A matakin kulob, ya buga wasan karshe a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al-Ittifaq.

Ayyukan ƙasa-da-ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Al-Bahri kuma memba ne a tawagar ƙasar Saudiyya. Ya fito wa kasarsa a gasar cin kofin kasashen Larabawa a shekarar 2003 kuma ya kasance memba a tawagar ƙasar Saudiyya a gasar cin kofin matasa na duniya na FIFA. An kira shi a cikin tawagar don gasar cin kofin duniya na FIFA na shekarar 2006 .

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙasashen Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Saudi Arabia
  • Wasannin Hadin Kai na Musulunci : 2005

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Saudi Team".
  2. "Player career". arsenal-world.co.uk. Archived from the original on 2014-02-23. Retrieved 2014-01-31.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]